We provide Hukuncin Tsarki A Muslinci online (apkid: com.newandromo.dev14138.app121479) in order to run this application in our online Android emulator.


Description:

Run this app named Hukuncin Tsarki A Muslinci using MyAndroid.
You can do it using our Android online emulator.

MENENE TSARKI A MUSLINCI
Tsarki na nufin tsafta.
Amma a shari'ance tsarki na nufin tsaftace jiki daga hadasi babba da karami da kuma dukkannin kazanta daga jikin dan'adam da tufafinsa da wuraren yin ibadarsa.
Idan aka ce hadasi babba ana nufin: Dukkan abin da zai wajabtawa mutum yin wanka na tsarki saboda faruwarsa.
Kamar fitar maniyyi saboda jima'i ko saboda sha'awa, ko haila, ko nifasi.
Idan kuma aka ce hadasi karami ana nufin:
abinda zai wajabta mutum wankewa ko goge wani sashi na daga jikin dan'adam.
Kamar fitsari, gayadi, jin rauni ko kwararar mugunya da dai sauransu.
A lura cewa ibada bata inganta sai da tsarki.

MyAndroid is not a downloader online for Hukuncin Tsarki A Muslinci. It only allows to test online Hukuncin Tsarki A Muslinci with apkid com.newandromo.dev14138.app121479. MyAndroid provides the official Google Play Store to run Hukuncin Tsarki A Muslinci online.

Page navigation:

©2024. MyAndroid. All Rights Reserved.

By OffiDocs Group OU – Registry code: 1609791 -VAT number: EE102345621.