We provide Tafseer Malam Mukhtar Jalingo online (apkid: com.andromo.dev542547.app649486) in order to run this application in our online Android emulator.
Description:

Run this app named Tafseer Malam Mukhtar Jalingo using MyAndroid.
You can do it using our Android online emulator.
Assalamu alaikum ya dan uwa / Yar uwa, wannan manhajace ta karatun malam Mukhtar Jalingo, Karatu ne wanda yakunshi fassara Alqurani mai girma tare da karatun wasu littattafan addinin Muslunci.
Allah yasakawa Malam da Alkairi Aameen.
Sannan wani dan uwa ne daga Jahar Taraba ( Jalingo ) yadaunauyin ayi wannan manhaja Fisabilillahi wato Gateways Technology LTD, MD CEO GaddafiHassan Mai Riga, Allah ubangiji byasakamasa da Alkhairi Aameen.Malam Mukhtar Jalingo Allah yabashi fasaha wajen iya karantar da al ummar musulmi kuma su gane, Allah yasa ka da Alkhairi.
Yadan uwa / Yar uwa kadauko wannan manhaja kasaurari karatun malam Mukhtar Jalingo.
Malam Muhammad Mukhtar Jalingo Haifeffengarin Bali ne wanda yabude babbar makarantar Darul Hadith a garin Jalingo wanda ke kan hanyar Abubakar sale street anguwan gadi.
Allah yasakawa malam da Alkhairi Aamen

MyAndroid is not a downloader online for Tafseer Malam Mukhtar Jalingo. It only allows to test online Tafseer Malam Mukhtar Jalingo with apkid com.andromo.dev542547.app649486. MyAndroid provides the official Google Play Store to run Tafseer Malam Mukhtar Jalingo online.
©2025. MyAndroid. All Rights Reserved.
By OffiDocs Group OU – Registry code: 1609791 -VAT number: EE102345621.