We provide Riba da Rashawa-Sheikh Jafar online (apkid: com.andromo.dev492494.app669796) in order to run this application in our online Android emulator.


Description:

Run this app named Riba da Rashawa-Sheikh Jafar using MyAndroid.
You can do it using our Android online emulator.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna Riba da Rashawa-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Riba da Rashawa da ma wasu wa'azozin.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin.
Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara.
Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

MyAndroid is not a downloader online for Riba da Rashawa-Sheikh Jafar. It only allows to test online Riba da Rashawa-Sheikh Jafar with apkid com.andromo.dev492494.app669796. MyAndroid provides the official Google Play Store to run Riba da Rashawa-Sheikh Jafar online.

Page navigation:

©2025. MyAndroid. All Rights Reserved.

By OffiDocs Group OU – Registry code: 1609791 -VAT number: EE102345621.