We provide Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE online (apkid: com.andromo.dev391844.app458292) in order to run this application in our online Android emulator.


Description:

Run this app named Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE using MyAndroid.
You can do it using our Android online emulator.

Wannan Application ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kurani mai girma Tare da Sheik Jafar Mahmud Adam.
SAUTI MAI KYAU CIKAKKEN TAFSIRI
Tafsirin suratul Kahfi ne wannan.
Domin samun wadansu sheikh ja'afar tafseer din, rubuta kareemtkb cikin play store dinka/ki.
Muhimman kissoshi kamar:
Labarin ko Tarihin Ashabul Kahfi
Tarihin Zulkarnain
Labari na Annabi Musa da Annabin Allah Kidr
Milestone: Ashabul Kahfi su bakwai ne na Takwas dinsu shine Karensu.
Sunyi Shekaru dari uku da tara ( 309 ) cikin wannan kogon da suka shiga.
Saurari cikakken bayanin daga bakin babbab malamin sunnah sheikh Jafar mahmud Adam Rahimahullah.
Mun gode kwarai da gaske.
Kuma idan kana ko kina da bukatar tuntubar developer din wannan Application yi amfani da developer email dake kasa.
Zan yi matukar farin ciki idan naji daga gareku ya 'yanuwana Musulmai kuma Hausawa!
Allah ya gafartama malam jafar ya kuma Rahamsheshi ameen summa ameen.
Sai anjima daga naku kuma danuwanku a koda yaushe kareemtkb.

MyAndroid is not a downloader online for Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE. It only allows to test online Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE with apkid com.andromo.dev391844.app458292. MyAndroid provides the official Google Play Store to run Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE online.

Page navigation:

©2025. MyAndroid. All Rights Reserved.

By OffiDocs Group OU – Registry code: 1609791 -VAT number: EE102345621.