We provide Littafin Magana Jarice online (apkid: littafin.magana.jarice) in order to run this application in our online Android emulator.


Description:

Download this app named Littafin Magana Jarice.

Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr.
Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja.
Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.
Magana Jarice Littafine mai dadin karatu domin ya qunshi labarai masu qawatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki.
Wajen qir-qirar application din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya zama da girma domin dadin karatu.
Kuma wannan littafi Offline ne, wato ba ya buqatar amfani da Mobile data wajen bude shi.
Dan haka ayi karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa da izinin Allah.
Domin bayar da shawara ta yadda zamu inganta applications dinmu za'a iya neman ta e-mail address din mu dake qasa.
Mun gode.

Updates:

A Wannan Update Version na application din nan, mun sami damar qara abubuwa kamar Haka:
1.
Canja Launin Background maimakon farin launi na Asali.
2.
Rubuta Sunan ko wane Labari A saman Labarin Domin sauqin Karatu.
3.
Canja Yanauyin Rubutun da kuma gyarashi domin sauqaqawa mai Karatu.
4.
Samar Da link wanda zai sauqaqawa mai karatu Downloading littafi Na Biyu ko kuma wasu daga cikin Applications din mu.

 

 

Free download Android Littafin Magana Jarice from MyAndroid.net

MyAndroid is not a downloader online for Littafin Magana Jarice. It only allows to test online Littafin Magana Jarice with apkid littafin.magana.jarice. MyAndroid provides the official Google Play Store to run Littafin Magana Jarice online.

Page navigation:

©2025. MyAndroid. All Rights Reserved.

By OffiDocs Group OU – Registry code: 1609791 -VAT number: EE102345621.